Najeriya a Yau

Kuncin Rayuwar Da Ambaliya Ke Jefa Mutane


Listen Later

Send a text

A duk lokacin da aka samu intila'in ambaliyar ruwa, rayuwar wadannan abin ya shafa kan shiga cikin halin ha'ula'i sakamakon tsananin matsin rayuwa da suke kasancewa a ciki.

Irin wadannan mutane sukan rasa abin da zasu ci, da sauran muhimman abubuwan more rayuwa.

Shirin Najeriya a Yau, ya kalli irin wannan yanayi da wadanda ambaliyar ruwan ta shafa ke kasancewa a ciki.

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Najeriya a YauBy Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim