Najeriya a Yau

Kwakwar da ’yan Najeriya Ke Ci Bayan Canjin Kudi


Listen Later

Send a text

’Yan Najeriya na ci gaba da dandana kudarsu sakamakon canjin fasalin Naira 1000, 500 da Naira 200 da Babban Bankin kasar (CBN) ya yi. 

Shin ko bankunan kasar sun fara bayar da sabbin kudaden a cikin banki? 

Shirin Podcast Najeriya A Yau na tafe bayani daga sassan Najeriya kan halin da ake ciki. 



...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Najeriya a YauBy Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim