Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A platform where we discuss topical issues affecting our society as Muslims in Hausa (language).Give us your review as this will help others find and benefit from our discussions.... more
FAQs about Mahangar Mu:How many episodes does Mahangar Mu have?The podcast currently has 88 episodes available.
July 12, 202104 - Gimshiqai 5Babu lokaci da bawa zai iya cika dukka shika-shikan musulunci 5 kamar wannan lokaci. Salloli 5, Azuma, Zakka, Hajji da kalmar shahada...more4minPlay
July 11, 202103 - Nemi AgajiDaga cikin abubuwa da kullun muke maimaitawa idan ana kiran Sallah shine nuna gazawar mu sai dai in Allah Ya bamu iko, inda muke cewa lahaula wala quwata illa billah. To yanzu ma sai mun hada da neman agajin Sa....more4minPlay
July 10, 202102 - Kwanaki 10 Farkon Dhul-HijjahKo kun san cewa babu kwanaki da Allah Ya fi so a a shekara fiyebda kwanakin da muke ciki yanzu? Aikin alheri da za muyi sun fi nauyin lada? Maza ba da kunnuwan ka aro don jin muhimmancin wadannan kwanaki....more3minPlay
July 10, 202101 - Kasuwa Ta Bude (Gabatarwa)Ga garabasa nan, kar mu bari wannan alfanu su wuce mu. Maza mu samu bibiyi wannan jerin gwanon podcast da za su biyo baya. Wannan gabatarwa ne da zai shajja'a mu don bibiya da qoqarin aiki....more2minPlay
June 27, 2021027 - Cin Hanci da RashawaYana da kyau mu san illar cin hanci da rashawa....more4minPlay
May 18, 2021026 - Watsa Jita-JitaSanadiyar yawaitar da sauqin kafofin Sadarwa, yau yaɗa jita-jita ya yawaita inda zai yi wuya a kwana biyu baka gani ba. Mafi yawanci mutane basu bin diddigin sahihanci saqo suke yaɗawa. Mu kiyaye, idan an turo mana saqo, kada mu watsa sai mun tabbatar da gaskiya sannan muna da tabbacin akwai buqatar watsa shi....more4minPlay
May 17, 2021025 - Ba Jayayya (Imani)Duk falala da muke da ita, duk ni'ima da Allah Ya mana, babu daya a ciki ya ya kai imani....more4minPlay
May 17, 2021024 - ZalunciAkwai rashin fahimtar Munin da zalunci kan tafi da shi Qiyamah ban da illata rayuwa a nan duniya. Ranan gobe Qiyamah duhu zalunci kan zama don haka mu guje wa yin zalunci...more3minPlay
May 06, 2021023 - AbokantakaTa irin abokai da mutum ke alaqa da su, irin ɗabi'ar da yake siffantuwa da su kenan, don haka mu kula, mu kiyaye wa muke abota da su....more4minPlay
May 06, 2021022 - Babbar JariIdan ka samu Allah Ya azurta ka da wannan a zuciyar ka, to lallai ka samu babbar jari....more3minPlay
FAQs about Mahangar Mu:How many episodes does Mahangar Mu have?The podcast currently has 88 episodes available.