Shirin Taba ka Lashe na wannan makon ya duba yadda corona ta sanya daukar matakai tsatsaura da suka shafi cudanya tsakanin mabiya addinai a wasu wuraren ibada a Najeriya.