Najeriya a Yau

Rashin Shigar Da Matasa Harkokin Mulki, Laifin Waye?


Listen Later

Send a text

Matasa ne kashin bayan kowace al'umma, domin su a ke fatan su gaji magabatansu, har a  kan yi wa matasan wakar cewa,  "yara manyan gobe".

Sai dai a Najeriya har yanzu matasan basu fara gani a kasa ba, domin kuwa ba a tsarmawa da su a harkokin mulki. 

A ina matsalar take, kuma mene ne a ke yi ba dai dai ba?

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Najeriya a YauBy Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim