Najeriya a Yau

Rikicin PDP: Shin Atiku Zai Kai Bantensa A 2023?


Listen Later

Send a text

Shin rikicin cikin gida da yakici, yaki cinyewa a Jam’iyar PDP zai bari dan takararta na shugaban kasa, Atiku Abubakar ya kai bantensa a zaben 2023?

Ci gaba da bijire wa shugabancin jam’iyyar da wasu gwamnoninta biyar ke yi a halin yanzu ya sa a fargabar takarar tsohon mataimakin shugaban kasan  na neman shiga halin rashin tabbas.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya bi diddigin wannan batu, ya kuma samar da bayanai masu gamsarawa.

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Najeriya a YauBy Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim