Najeriya a Yau

Shin Ganawar Atiku Da Obi Na Kaɗa Hantar APC?


Listen Later

Send a text

Alkiblar siyasa da ke kaɗawa daga ɓangaren ‘yan adawa ta fara daukar hankalin jam’iya mai mulki.

Yawaitar ganawar da aka hangi wasu jiga-jigan adawa na yi ta sa ana diga ayar tambaya me ke shirin faruwa, lamarin da jam’iyar APC ta ce 'yan Najeriya za su bude idanunsu kada su yarda da irin mutanen da tace suna kasuwar bukata.

Toh shin wannan ganawa na rikita APC ne? Shirin Najeriya a Yau ya yi nazari kan yadda ganawar jam’iyyun adawa ta fara kaɗa guguwar siyasar kasar.

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Najeriya a YauBy Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim