A karshen mako al'ummar Kirista a fadin duniya suka gudanar da bukukuwan Easter, sai dai a bana bikin bai yi armashi ba sakamakon annobar Coronavirus da ke saurin yaduwa a duniya.