Taba Ka Lashe

Taba Ka Lashe: 13.05.2020


Listen Later

Shin wanne irin tasiri annobar cutar coronavirus ta yi, ga al'adar ciyayya a tsakanin hausawa da ta kasance dadaddiyar al'ada da aka yi amannar tana kara karfafa zumunci a sha'anin zamantakewa, musamman a lokutan azumin Ramadana? Taba Ka Lashe.
...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Taba Ka LasheBy DW