Ko kun san an cika shekaru 50 da kammala yakin basasa a Najeriya? Ku biyo mu cikin shirin Taba Ka Lashe domin jin abubuwan da suka sauya tsakanin kabilun Najeriyar shekaru 50 bayan kammala yakin da aka fi sani da yakin Biafra.