Taba Ka Lashe

Taba Ka Lashe: 18.03.2020


Listen Later

Ko kun san kalubalen da ake fsukanta wajen biyawa dalibai kudin jarrabawar kammala makarantun sakandare a arewacin Najeriya da kuma tasirin maimaita aji ga daliban da suka fadi jarrabawar share fagen shiga aji shida domin kammala sakandaren? Ku biyo mu cikin shitrin Taba Ka Lashe.
...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Taba Ka LasheBy DW