A Siriya, an ceto wani bangare na kayakin tarihin masu daraja da 'yan ta'adda na kungiyar IS suka lalata, inda yanzu haka ma kwararrun masana ke aiki tukuru na gyara wadannan kayayyaki.