Shirin na wannan lokaci, ya yi nazari kan matakan da malaman addinin suka dauka a Najeriya da Nijar, na dakatar da gabatar da tafsiri cikin taron jama'a lokacin azumin Ramadana, sakamakon annobar Coronavirus.