Shirin ya duba ranar bikin baje kolin littattafai na duniya da aka saba yi kowace shekara a birnin Frankfurt na Jamus. Babban abin da bukin ke son cimma shi ne na kara bunkasa al’adu da inganta harkokin rubutu da karatu a duniya