Sojojin Afirka sun taka rawa a yakin duniya na biyu shekaru 70 da suka gabata. Sai dai wadanda suke raye daga cikinsu na rayuwa hannu-baka hannu-kwarya.