Shirin yayi nazari kan zamantakewar Fulani da Hausawa tun bayan fuskantar barazana ta asarar rayuka da dukiya a wasu jihohin kudu maso yammacin Najeriya.