Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 120 episodes available.
March 19, 2025Taba Ka Lashe 19.03.2025Shirin ya duba yadda Hausawa mazauna kasar Senegal kei cudanya da 'yan asalin kasar duk da cewa suna daraja al'adunsu da ke da matikar muhimmanci a gare su....more10minPlay
March 11, 2025Taba Ka Lashe 11.03.2025Shirin ya duba bikin fina-finai da wakokin adabi na Afirka FESPACO da ya saba gudana a birnin Ouagadougou na Burkina Faso....more10minPlay
March 04, 2025Taba Ka Lashe: 26.02.2025A kasar Hausa a kan daura aure da yawa gabanin watan azumin Ramadan, sai dai a kan yi korafi a kan wannan al'ada ta auren dab da azumi. Shirin Taba Ka Lashe, ya yi nazari a kai....more10minPlay
February 25, 2025Taba Ka Lashe 25.02.2025Shirin ya duba yadda mace ta yi nasarar zama dagaci a tsakanin kabilar Abzun da ke jihar Agadez saboda gaskiyarta da rikon amanarta....more10minPlay
February 18, 2025Taba Ka Lashe 18.02.2025Shirin ya duba matakin gwamnatoci na sahale wa kafa Jami'oi masu zaman kansu bisa sharuda da ka'idoji domin bayar da ci-gaban ilimi a Najeriya....more10minPlay
February 11, 2025Taba Ka Lashe: 05.02.2025Ko kun san wani abun busa da aka fi amfani da shi a gidajen sarauta wato "kakaki", ku biyo mu cikin Shirin Taba Ka Lashe....more11minPlay
January 21, 2025Taba Ka Lashe: 15.01.2025Shekaru aru-aru maroka da mawakan baka na bayar da muhimmiyar gudunmawa wajen bunkasa al'adu da martaba kimar al'umma a daular Hausa....more10minPlay
January 07, 2025Taba Ka Lashe: 01.01.2025Ko kun san cewa har yanzu ana gudanar da al-adar nan ta sayen baki a Kasar Hausa idan an yi aure? Shirin Taba Ka Lashe na wannan lokaci ya yi nazari a kai....more10minPlay
December 10, 2024Taba Ka Lashe: 04.12.2024Tsarin karatun Allo na neman ilimin da gwamnatin jihar Borno a Najeriya ke kokarin kyautatawa...more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 120 episodes available.