Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 121 episodes available.
May 21, 2024Taba Ka Lashe: 15.05.2024Shiri ne kan yadda kabilar Gwari ko Gbagi ke daukar kaya a kafada maimakon kai....more10minPlay
May 01, 2024Taba ka Lashe 01.05.2024Shirin ya duba al'adar wasa tsakanin abokan wasa na jini wato dan mace da dan namiji da sauran wasanni da ke tsakanin hausawa da sauran kabilu....more10minPlay
April 16, 2024Taba Ka Lashe: 10.4.2024Shirin Taba Ka Lshe game da kabilun da suka shiga kurmi daga sassan Najeriya da yarda suke samun cin karo da na kabilar Yarabawa....more10minPlay
March 21, 2024Taba ka Lashe 21.03.2024Shirin ya duba yadda Bahaushe da masu mulkin mallaka suka sauya wa yankuna ya yi tasiri a bunkasar al'adun matunen yankunan da abin ya shafa a Kamaru....more10minPlay
February 27, 2024Taba Ka Lashe: 14.02.2024Bikin taushen fage da dubban al’ummar garin Tsangaya da ke karamar hukumar Albasu a jihar Kano da ke Najeriya...more10minPlay
February 27, 2024Taba Ka Lashe: 21.02.2024Al'ummar Jamhuriyar Nijar na ci gaba da jimamin rasuwar Alhaji Mahaman Kanta fitaccen dan Jarida kuma wakilin Deutsche Welle na farko a Jamhuriyar Nijar....more11minPlay
February 13, 2024Taba Ka Lashe: 07.02.2024Ko kun san Kabilar Sayawa a jihar Bauchi da ke Najeriya, na da irin nata tsarin yadda take gudanar da bikin aure? Shirin Taba Ka Lashe...more10minPlay
January 03, 2024Taba Ka Lashe: 03.01.2024Shirin ya duba gasar karatun alkurani da aka shirya a jihar Yobe domin zabo gwarzaye da za su wakilci Najeriya a gasar duniya da ake yi, inda aka samu manyan baki da Sarkin Musulmin Najeriya....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 121 episodes available.