Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 125 episodes available.
October 09, 2024Taba Ka Lashe 09.10.2024Shirin ya duba takaddamar da ta barke a bikin cika shekaru 75 da fara bikin bajekolin litattafai na birnin Frankfurt na Jamus....more10minPlay
October 01, 2024Taba Ka Lashe: 25.09.2024Al'adar shan barasa na shekara-shekara a birnin Munich na Jamus...more10minPlay
September 24, 2024Taba Ka Lashe: 21.07.2021Shadi, dadaddiyar al'ada ce ta Fulani da aka fi amfani da ita wajen neman aure. Sai dai a yanzu al'amura sun sauya. Ko ya al'adar ta shadi take gudana a yanzu? Shirin Taba Ka Lashe....more10minPlay
September 24, 2024Taba Ka Lashe 24.09.2024Shirin ya duba yadda wakokin baka ke kasance kamar wani tubali na gina al’umma, wanda ta hanyarsa ne ake samun ilimi, tarbiyya da kuma bunkasar tattalin arziki....more10minPlay
September 17, 2024Taba Ka Lashe: 11.09.2024Shigowar zamani na neman kawar da maroka da sankira...more11minPlay
September 10, 2024Taba Ka Lashe. 03.09.2024Guda: Wata al'ada ce da ake yi ga sarakuna da kuma amare da angwaye yayin bukukuwa a Kasar Hausa. Ko kun san tasirin guda ga angwaye da ma amare? Shirin Taba Ka Lashe....more10minPlay
August 20, 2024Taba Ka Lashe: 14.08.2024Sha'irai mawakan Manzon Allah da Ahlil baitin gidansa da kuma waliyyai na karuwa a tsakanin matasa a Jamhuriyar Nijar....more10minPlay
August 13, 2024Taba Ka Lashe: 13.08.2024Shirin ya duba yadda 'yan Afirka ke gudanaar da addinansu da ibadansu a kasar Jamus inda suke da zama. Wai shin suna zuwa masallantai da majami'u?...more10minPlay
August 06, 2024Taba Ka Lashe: 31.07.2024Ko kun san cewa akwai wasu tarin kabilu a jihar Kaduna da ke Tarayyar Najeriya, wadanda suka alkinta wasanni da al'adunsu? Shirin Taba Ka Lashe ya tattauna da su....more10minPlay
July 18, 2024Taba Ka Lashe 18.07.2024Shirin ya duba busa algaita da ake yi a lokacin taron sarakuna ko biki ko wata haduwa a tsakanin Barebari ko Kanuri....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 125 episodes available.