Najeriya a Yau

Tasirin Yankan Angurya A Rayuwar Mata


Listen Later

Send a text

A tsakanin Hausawa  akan yi wa jaririya wani nau’i na kaciyar mata, wanda ake kira yankan angurya, kwana bakwai da haihuwarta.


Ko menene alfanu ko illar wannan al’ada ga ’ya’ya mata?


Albarkacin Ranar Yaki da Kaciyar Mata ta Duniya, shirin Najeriya  A Yau zai yi nazari a kan wannan al’ada da tasirinta a rayuwar mata.

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Najeriya a YauBy Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim