
Sign up to save your podcasts
Or


Wani mutum ne aka yi a wani gari. Kullum abokansa sai su la’ani Shaixan, shi kuma yana kushe su. Yana cewa, me ya yi maku? Wanda ba ku tava ganin sa ba balle ku ce ya cuce ku! Ana haka watarana sai ya yi mafarki. Ya yi mafarkin ya haxu da Shaixan a wata unguwa...
Wani varawo ne aka yi mashiririci mai suna Katar. Watarana ya shiga Masallaci don ya yi sata a tsakiyar dare. Da shigar sa sai ya ji motsin mutane kusa da Masallacin...
Wani mutum ne mai gemu ya xauko jariri. Jaririn yana ta kuka. Sai wani mai askakken gemu ya karve shi, sai ya yi shiru. Sai ya zolayi mai gemu, ya ce...