Najeriya a Yau

Wane Ne Zai Zamo Sabon Shugaban Jam’iyyar APC?


Listen Later

Send a text

An shiga ruɗani a jam’iyar APC bayan saukar Sanata Abdullahi Adamu daga shugabancin jam’iyar, duk da yake bai wuce shekara guda a muƙamin nasa ba, inda wasu rahotanni ke cewa rashin jituwa tsakanin shugaban na APC da Bola Tinubu ne ya tursasa masa sauka daga kujerar.

Dama wasu sun dade suna jiran ganin yadda za ta kaya tsakanin shugaban kasar da Shugaban jam'iyyar APC mai murabus Abdullahi Adamu bayan zaɓe.


Shirin Najeriya a Yau, ya duba makomar jamiyar APCn da ƙaluabalen da ke gabanta gameda mataki na gaba da za ta ɗauka.

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Najeriya a YauBy Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim