Najeriya a Yau

Yadda Abinci Ke Cigaba Da Ajalin 'Yan Najeriya


Listen Later

Send a text

 A kwanakin nan rahotannin mutuwar jama'a da dama a gida daya ko unguwa daya sakamakon cin wani abinci da aka sarrafa a tare sun karade kafafen yada labarai. 

Shin wane abinci ne ke dauke da gubar da ke ajalin jama'a, kuma ya za ayi a ganeshi a kuma shawo kan matsalar? 

Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin kare kai da masoya daga  fadawa hadarin gurbataccen abinci. 

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Najeriya a YauBy Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim