Sign up to save your podcasts
Or

Send a text
Kisan mutum 65 din da ’yan bindiga suka yi a Babbar Kasuwar Goronyo na Jihar Sakkwato na ci gaba da tada hankalin al’umma, lura da cewa an dan samu saukin wadannan hare-haren a jihohin Zamfara da Katsina.
Shirin namu na yau yayi duba ne a kan mene ne ba a yi daidai ba yasa hakan ya faru.
By Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah IbrahimSend a text