Sign up to save your podcasts
Or

Send a text
Rikice-rikicen kabilanci da na makiyaya da manoma ya dade yana addabar Jihar Taraba, sai kuma gashi ba a gama shawo kan wadancan tsoffin matsalolin ba, wani sabon salon rashin kwanciyar hankalin ya sake kunno kai, dan kuwa 'yan Jihar na zargin hukumomin tsaro da yin burus da batun rayukansu da dukiyoyinsu.
Wannan shine batun da shirin Najeriya A Yau ya mayarda da hanakali akai
By Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah IbrahimSend a text