Najeriya a Yau

Yadda Jam'iyyar PDP Ta Fada Tsaka Mai Wuya


Listen Later

Send us Fan Mail

Ranar Alhamis 5 ga watan Agusta Kwamitin Amintattu na PDP zai yi wani taro a Abuja don bitar guguwar da ke neman kai babbar jam'iyyar adawar ta Najeriya kasa.

Taron dai ya biyo bayan ajiye aiki ne da wasu shugabannin jam'iyyar na kasa su bakwai suka yi a farkon mako.

Shirin Najeriya a Yau ya duba a kan wannan lamari don gano yadda aka yi aka haihu a ragaya.

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Najeriya a YauBy Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim