Najeriya a Yau

Yadda Kasafin Kudin 2022 Zai Shafi Rayuwarku


Listen Later

Send a text


Kasafin kudin sheakara mai zuwa shine kasafin kudin da ya fi kowanne yawa a tarihin Najeriya.

Shirin Najeriya A Yau yayi nazari akan bangaororin da shirin zai shafi rayuwar 'yan kasar kai tsaye. 

Ayi sauraro lafiya. 

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Najeriya a YauBy Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim