Najeriya a Yau

Yadda Kwaya Ke Kashe Aure Da Ma'aurata


Listen Later

Send a text

A wannan zamanin akan alakanta wasu abubuwa da ke faruwa a tsakanin ma'aurata da ta'ammali da miyagun kwayoyi.

Wannan ne ya sa Shugaban Hukumar Yaki da Ta'ammali da Miyagun Kwayoyi (NDLEA), Janar Buba Marwa Mai Ritaya, ya yi kira da a rika gwajin kwayoyi kafin a yi aure.

Ko wanne tasiri hakan zai yi wajen magance matsalolin aure ko hana auren rushewa?

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Najeriya a YauBy Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim