Najeriya a Yau

“Yadda Na Sayar Da Gado Na Na Yi Karatu”


Listen Later

Send a text

Alkaluma da ke bayyana binciken da ake yawan yi kan wadanda basa zuwa makaranta

 musamman a Arewacin Najeriya na nuna cewa mata ne suka fi yawa a cikin wadan da
 basa zuwa karatu.  

Mene ne ke hana mata da dama karatu a Arewacin Najeriya? 

Shirin Najeriya A Yau na tafe da bayanai daga bakin ‘yan mata, da matan da suka

 samun damar yin karatu, da kuma shawarwarin yadda za a magance matsalolin. 

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan.



...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Najeriya a YauBy Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim