Najeriya a Yau

’Yan Bindiga Sun Zafafa Hare-Hare Bayan Samuwar Mai A Bauchi


Listen Later

Send a text

Tun bayan kaddamar da fara tonon man fetur da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi a yankin Alkaleri na Jihar Bauchi da wani yanki na Jihar Gombe, rahotanni na nuna cewa an samu karuwar hare-haren 'yan bindiga a wannan yanki. 

Lura da yadda harkokin tsaron yankin ke kara tabarbarewa, ko akwai alaka tsakanin samuwar man fetur da rashin zaman lafiya? 

Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin jin wurin da gizo ke saka. 

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Najeriya a YauBy Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim