ADPlusHausa | Podcast

ADPlusHausa | Podcast

By ADPlusHausa | PodcastScienceSocial Sciences
Download on the App Store

ADPlusHausa | Podcast episodes

  • 26 | DAGA KORA DA HALI ZUWA GWAMNA | MALAM IBRAHIM SHEKARAU | RUMFAR AFRICA PODCAST

    "DAGA KORA DA HALI, ZUWA GWAMNA" BAKONMU A CIKIN SHIRIN RUMAFAR AFRICA PODCAST TARE DA SARDAUNAN KANO MALAM IBRAHIM SHEKARAU, TSOHON GWAMAN JIHAR KANO, SHIRIN CIKE YAKE DA BATUTUWA MASU MAHIMMANCI A KOWANE BANGARE NA RAYUWAR BABBAN BAKON NAMU (SIYASA, MALAMIN MAKARANTA, ZAMANTAKEWA, TARBIYYA, MA'AIKACIN GWAMNATI, JAGORANCI...), SHIRIN YAYI KOKARIN FITO DA DARUSSA A RAYUWAR BAKON NAMU MUSAMMAN A BANGAREN IYA JAGORANCI DA TAFIYAR DA HARKOKIN MULKI.

    3 hr 19 min
  • 25 | ABIN DA BAKU SANI BA GAME DA FALASDINU | DR. SA'ID AHMAD DUKAWA | RUMFAR AFRICA PODCAST

    SHIRIN YA TATTAUNA BATUTUWA DA DAMA AKAN ƘASAR FALASƊINU, TAKAITACCEN TARIHINTA, ASALIN SAMUWAR YAHUDAWA A FALASƊINU, DAULAR USMANIYYA DA FALASƊINU, ME AKE NUFIN DA ALKAWARIN BALFOUR GA YAHUDAWA?, YAUSHE AKA KAFA ISRA'ILA?, YAKE-YAKEN ISRA'ILA AKAN ZIRIN GAZA, MATSAYIN KASASHEN LARABAWA DA MUSLMI, MATSAYIN KASASHEN AFRIKA AKAN RIKICIN, ME YASA KASASHEN YAMMA SUKE MARAWA ISRA'ILA BAYA?, ME YASA MAJALISAR ƊINKIN DUNIYA TA KASA HUKUNTA ISRA'ILA AKAN LAIFUKAN YAƘI?, KUNGIYAR YAHUDAWA TA DUNIYA (ZIONISTS), HARIN (7 GA WATAN OKTOBA) AKAN YAKIN ISRA'ILA, SHIN SHINE MAFARIN RIKINCIN ISRA'ILA DA FALASƊINAWA? DA WASU BUTUWA MASU MAHIMMACI AKAN RIKICIN. BAKON SHIRIN, DR. SA'ID AHMAD DUKAWA, MALAMI A JAMI'AR BUK, KANO, MAI FASHIN BAKIN AKAN AL’AMURRAN YAU DA KULLUM.

    2 hr 7 min
  • 24 | SIRRIN HAƁAKAR KASUWANCI I ALHAJI IBRAHIM DANYARO | RUMFAR AFRICA PODCAST

    DON SANIN YA YANAYIN KASUWA YAKE, TA INA ZAKA FARA?

    ME YAKE KAWO HAUHAWAR FARASHIN KAYAN MASARUFI?, TASHIN DALA DA TSADAR KAYA,
    ALAKAR KASUWA DA MAHALLI, ALAKAR ƳAN KASUWA DA MASU SAYE DON AMFANIN YAU DA
    KULLUM, SHAWARWARI GA MATASA DA MATA MASU SON FARA KASUWANCI, MEKE RUSA
    KASUWANCI?, FATAUCI DA FATAKE TSAKANIN ƘASA DA ƘASA, ALAKAR MANYAN ƳAN KASUWA
    DA KANANAN ƳAN KASUWA, TASRIN SANIN ADDININ A KASUWANCI, GUDUMUWAR GWAMNATI GA
    ƳAN KASUWA, DA WASU BATUTUTUWA MASU MAHIMMACI.

    BABBAN BAKON SHIRIN:

    ALHAJI IBRAHIM DANYARO, BABBAN DAN KASUWA A JIHAR, NAJERIYA, TARE DA NI MAI
    GABATARWA NAKU, SANI MOUSSA MAGAWATA MATANKARI.

    Facebookfacebook.com/ADPlusHause

    Instegraminstagram.com/adplushausa

    Apple Podcastpodcasts.apple.com/us/podcast/adplus-hausa/id1649613259

    GooglePodcastpodcasts.google.com/feed/aHR0cHM6Ly9hbmNob3IuZm0vcy9iZDQ5NmE3MC9wb2RjYXN0L3Jzcw

    Twittertwitter.com/ADPlusHausa

    2 hr 36 min
  • 23 | WANNAN SHINE DAURAWA | MALAM AMINU IBRAHIM DAURAWA | RUMFAR AFRICA PODCAST

    A WANNAN SHIRIN ZAKU KASANCE TARE BABBAN BAKO MALAM AMINU IBRAHIM DAURAWA, BABBAN MALAMIN ADDINI, KUMA SHUGABAN HUKUMAR HISBAH TA JIHAR KANO, NAJERIYA.

    MUN TATTAUNA BATUTUWA MASU MAHIMMMACI DA SUKA SHAFI RAYUWARSA, KARATUNSA, TSARIN AIKIN DA'AWARSA DA KOYARWARSA, AIKINSA NA HUKUMAR HISBAH, DA KUMA WASU BABUTUWA DA SUKA SHAFI AL'UMMA NA YAU DA KULLUM.
    #nigeria #hausa #podcast #niger #ghana #hisba #daurawa

    2 hr 38 min
  • 22 | HANYOYIN DOGARO DA KAI GA MATASA NA ZAMANI (2) | ENGR. MUSTAPHA HABU RINGIM | RUMFAR AFRICA PODCAST

    RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA | KASHI NA 22 | TARE DA MATASHI NA MATASA GATAN MATASA, MAI INGANTA RAYUWAR MATASA, TA HANYAR KOYAR DA SU SANA'O'I NA ZAMANI DON DOGARO DA KAI, A WANNAN TATTANAWA A ZANGO NA 2, INDA MUKA TATTAUNA AKAN CIBIYAR ENGAUSA, MANUFAR KAFATA, TSARIN GUDANARWA, HANYOYIN DAUKAR DALIBAI, TSARIN KOYARWA DA ABUBUWAN DA AKE KOYARWA, DA SAURAN BATUTUWA MASU MAHIMMACI.

    BABBAN BAKONMU ENGR. MUSTAPHA HABU RINGIM, SHUBAGABA KUMA WANDA YA KAFA CIBIYAR ENGAUSA GLOBAL TECH HUB, MAI AIKIN KOYARDA FASAHAR KIRKIRE-KIRKIRE NA ZAMANI GA MATASA, KANO, NAJERIYA.
    --------

    KU BIYO MU A:-
    FACEBOOK
    https://www.facebook.com/ADPlusHause
    INSTAGRAM:
    ADPlus Hausa (@adplushausa) • Instagram photos and videos
    DON SAURAREN SAUTI KADAI:-
    Spotify Podcast
    RUMFAR AFRICA | ADPlus Hausa • A podcast on Spotify for Podcasters
    Google Podcast
    RUMFAR AFRICA | ADPlus Hausa (google.com)
    Apple Podcasts
    RUMFAR AFRICA | ADPlus Hausa on Apple Podcasts
    Castbox:
    RUMFAR AFRICA | ADPlus Hausa (castbox.fm)

    3 hr 49 min
  • 21 | HANYAR DOGARO DA KAI GA MATASA | ENG. MUSTAPHA HABU RINGIM | RUMFAR AFRICA PODACAST

    SHIRIN YATATTAUNA BATUN GWAGWARMAYAR BAKON SHIRIN A RAYUWA DA IRIN KALUBALEN DA HADU DA SHI, WANDA SHINE DALILIN DA YASA YA GANO HANYOYI NA ZAMANI DA ZAI IYA GINA RAYUWARSA YA KUMA DOGARA DA KAN SA, HAKAN YASA YAYIWA MATASA TASIRI SOSAI INDA YA JAWO SU SABODA YA DORA SU A KAN TURBAR SANIN YA KAMATA, MUN TATTAUNA LABARAI MASU TASIRI DA CANZA RAYUWAR MATASA, DA WASU BATUTUWA MASU MAHAMMANCI GA MATSA DA KUMA AL-UMARMU, BABBAN BAKONMU ENG. MUSTAPHA HABU RINGIM, SHUBAGABA KUMA WANDA YA KAFA CIBIYAR ENGAUSA GLOBAL TECH HUB, MAI AIKIN KOYARDA FASAHAR KIRKIRE-KIRKIRE NA ZAMANI GA MATASA, KANO, NAJERIYA.

    3 hr 23 min
  • 17 | NIGER DA ECOWAS GA MAFITA | DR. SA’ID AHMAD DUKAWA | RUMFAR AFRICA

    SHIRIN YA YI SHARHI NE DA FASHIN BAKI AKAN ABUBUWAN DA SUKE FARUWA A KASAR NIJAR TUN

    BAYAN JUYIN MULKIN RANAR 26,07,2023 WANDA YAYI SANADIYYAR HAMBARAR DA ZABABBEN SHUGABA
    MOHAMED BAZOUM, DALILAN DA SUKA SA DUNIYA TA DAMU DA JUYIN MULKIN NIJAR, JUYIN
    MULKI ILLAR SHI DA AMFANIN SHI, SHUGABANCI NA GARI DA DIMOKARASIYYA, A KAN ABIN
    DA AKA KAFA KUNGIYAR ECOWAS, SHIN NAJERIYA CE ZATA YAKI NIJAR, HASASHEN ABIN
    ZAI IYA FARUWA NAN GABA TSAKANIN NIJAR DA EOWAS, DA SAURAN BATUTUWA, BAKON SHIRIN:
    DR. SA’ID AHMAD DUKAWA, MALAMI A JAMI’AR BUK KUMA
    MAI SHARHI DA FASHIN BAKI AKAN AL-AMURRAN SIYASA, TARE DA NI NAKU MAI GABATARWA
    DR. SANI MOUSSA MAGAWATA MATANKARI.

    00:00 SHINFIDA
    00:02 BUDE SHIRIN
    00:08 MAHIMMANCIN NIGER A IDON DUNIYA DA AFRICA
    00:34 TASIRIN KASAR RASHA A AFRICA
    00:46 ME YASA MULKIN DIMOKARASIYYA YA NA MULIKN SOJA?
    00:51 MULKIN DIMOKARASIYYA DA NA SOJA WANE YAFI KAWO CIGABAN KASA
    00:53 ABINDA SOJA ZAI DON INGANTA SHUGABANCIN FARAR HULA
    00:56 GUDUMMAWAR 'YAN SIYASA A JUYINMULKI
    01:05:55 GUDUMMAWAR ‘YAN KASA WAJAN TATTABATAR DA MULKIN DIMOKARASIYYA KO KUMA MULKIN SOJI
    01:15:10 AKAN ME AKA GINA KUNGIYAR ECOWAS
    01:30:54 SHIN NAJERIYA CE ZATA YAKI NIJAR?
    01:38:05 ‘YAN SOCIAL MEDIA DA YADA LABARN KARYA DAN HADDASA FITINA
    01:41:09 SOJOJIN TURAWA A AFRICA DA MATSALAR TSARO
    01:33:19 DIFLOMASIYYAR MALAMAI A MATSALAR NIJAR
    01:47:56 HASASHEN ABINDA ZAI FARU IDAN KOWANNE TSAYA AKAN KUDIRIN SA (NIGER DA ECOWAS)
    01:50:06 SHAWARA GA ‘YAN SIYASA DON GINA SHUGABANCI NA GARI
    01:51:23 RUFE SHIRIN

    1 hr 55 min
  • 10 | MUSULUNCI DA MUSULMI A NIJAR | SH. MUH'D ABDURRAHMAN SADIS | RUMFAR AFRICA

    SHIRIN YA TATTAUNA BATUN CIGABAN MUSULUNCI A NIJAR, DA CIGABAN DA’AWA DA KALUBALEN DA MASU DA’AWA SUKE FUSKANTA DA HANYOYIN WAR-WARE SU, HADARIN KABILANCI, HADARIN SHI’A, TSARIN MAKARATUN ISLAMIYYA DA NA BOKO, TSARIN BADA FATAWA, ABUBUWAN DA AKE KARE MARTABA DA KIMAR MALAMI A CIKIN AL-UMMA, MATSAYIN MIMBARI DA MAI DA’AWA, TSARIN GUDANARWA NA KUNGIYOYIN ADDNIN MUSULUNCI A NIJAR. BAKON SHIRIN: SH. MUH’D ABDURRAHAMAN SADIS, BABBAN LIMAMIN MASALLACIN AMIR SULTAN A NIJAR, MAI GABATARWA: DR. SANI MOUSSA MAGAWATA MATANKARI

    3 hr

About ADPlusHausa | Podcast

From the publisher's feed

Sashen podcast na Afrika 🎙