
Sign up to save your podcasts
Or


SHIRIN YA TATTAUANA BATUN MAHIMMANCIN KAFOFIN SADARWA MASU MANUFAR YADA ADDININ MUSULUNCI DA HARSHEN HAUSA A NAHIYAR YAMMACIN AFRICA, SHIRIN YA DUBA IRA-IREN NASARORI DA CIGABAN DA SUKA SAMAWAR AL-UMAR MUSULMI MASU MAGANA DA YAREN HAUSA, TA BANGARORI DABAN-DABAN NA RAYUWA (ADDINI, ZAMANTAKEWA, TATTALAIN ARZIKI, KIWON LAFIYA DA KUMA BANGAREN TSARO) HAKA KUMA YA TATTAUNA KALUBALEN DA KAFOFIN SUKE FUSKANTA, KAMAR HANYOYIN SAMU KUDADEN SHIGA DON CIGABA DA GUDANAR DA TASHOSHIN BA TARE DA SAMUN CIKAS BA, DA DAI SAURARAN BATUTUWA.Â
SOUNDCLOUD: Â Â
 Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android. Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattauna da shi a podcast  din (RUMFAR AFRICA) ta hanyar aiko mana da imel a:  [email protected]
SHIRIN YA TATTAUNA TASIRIN MUSULMI A KASAR GHANA TA BANGARORI DABAN-DABAN NA RAYUWA, ADDINI, ILIMI, SIYASA, ZAMANTAKEWA, AL`ADU, TSARO, HARKAR SADARWA, MOTSA JIKI, DA KUMA HARKAR KASUWANCI.Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android.Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattauna da shi a podcast  din (RUMFAR AFRICA) ta hanyar aiko mana da imel a: [email protected]
Shirin ya tattauna bangarori daban-daban na rayuwar malam, Neman Iliminsa, tsari da Manhajinsa na Karantarwa da da'awa. Muhimmancin karatun Zaure wajan gina daliban Ilimi don zama Malamai Karancin salon da'awa a Duniyar Hausawa. Salon yi wa ‘yan Siyasa da shuwagabbni nasiha. Salon yin raddi tsakanin malamai. Cigaban da da'awa ta samu don tafiya da zamani. Illar cin hanci da rashawa. Auren Mata fiye da daya a mahangar Malam. wanene wawa a Mahangar Msulunci
From the publisher's feed