Dandalin Fasahar Fina-finai

Dandalin Fasahar Fina-finai

By RFI Hausa

News & Politics

What's Dandalin Fasahar Fina-finai about?

Fili ne na musamman kan Fina-finai ta hanyar tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan fanni a duniya, Tare da wayar wa ma su sauraro kai da kara masu basira dangane da hikimar da Allah ya  bai wa wasu ta fanin shirya fim ko tsara wasan kwaikwayo. Wanda ke zo maku a duk ranar Asabar da safe, tare da maimaici a ranar Lahadi da yamma.


Download our free app to listen on your phone

Download on the App StoreGet it on Google Play

Dandalin Fasahar Fina-finai episodes: