Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon ya tattauna da shugaban hukumar tace fim na jihar Kano kan wasu muhimman al'amuran da suka danganci masa'antar shirya fina-finai.
A cikin shirin Dandalin fasahar Fina-finai Hawa Kabir ta samu zantawa da masu shirya fim a Najeriya domin jin halin da suke da kuma jin irin kalubalen da suke fuskanta a Duniyar Fina-finai da muka sani da Nollywood.
A cikin shirin Duniyar fina-finai,Hawa Kabir ta samu tattaunawa da Aishatu Aliyu Kaduna,wacce ta yi bayyani dangane da rayuwarta a fani fina-finai,banda haka ta kuma yi bayyani dangane da irin kalubalen da ta yi fama da su a wannan mataki.
A cikin shirin na wannan mako,Hawa Kabir ta samu tattaunawa da wasu yan Fim a Duniyar Nollywood, wandada suka kuma yi mata bayyana dangane da rayuwar su.
Duniya Nollywood na fuskantar dinbin matsaloli da yan wasan ke fatan hukumomi za su taimaka don kawo karshen su,wanda hakan zai bayar da damar raya sashen fina-finai a Najeriya.
A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai' na wannan mako, Hauwa Kabir ta duba batutuwa da dama inda har ta kawo fitaccen mai shirya fina finai Abdul Mai kwashewa, wanda ya yi karin haske a kan sabon fim dinsa mai fitowa, 'Manyan Mata'.
A cikin shirin Duniyar fina-finai,Hawa Kabir ta mayar da hanakali tareda duba tasirin tufafi a duniyar yan Fim a Najeriya,ta kuma yi amfani da wannan dama don jin ta bakin wasu daga cikin masu shirya fim a Najeriya.
A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai', Hauwa Kabir ta duba mana batun cece- kucen da hoton Rahma Sadau ya haddasa, da kuma afuwa da ta nema a sakamakon batancin da ya janyo wa Musulunci.
Hawa Kabir ta jiyo ta bakin masu shirya Fim a Najeriya dangane da wannan matsala da ta shafi yan wasa wanda akasari ke janyo mutuwar tauraro a Duniyar Fim.
Dandalin fina-finai na daga cikin hanyoyin da sashen hausa na RFI ke baiwa masu shriya Fim damar nuna ci gaba da ake samu a wannan sashe kama daga gida Najeriya zuwa kasashen ketare.
A cikin shirin Duniyar Fina-finai,Hawa Kabir ta samu tattaunawa da masu shirya Fina-finai a arewacin Najeriya,biyo bayan zanga-zanga da ta rikide zuwa tarzoma dama hadasa mutuwar mutane a wasu yankunan kasar ta Najeriya.
Masu shirya fina-finai a arewacin Najeriya sun nisanta kan su daga masu tada kayar baya.
20 min
About Dandalin Fasahar Fina-finai
From the publisher's feed
Fili ne na musamman kan Fina-finai ta hanyar tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan fanni a duniya, Tare da wayar wa ma su sauraro kai da kara masu basira dangane da hikimar da Allah ya bai wa…
wasu ta fanin shirya fim ko tsara wasan kwaikwayo. Wanda ke zo maku a duk ranar Asabar da safe, tare da maimaici a ranar Lahadi da yamma.