Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai na wannan makon ya tattauna da jarumai kan fannonin da suke baiwa gudunmawa a masana'tar fim, baya ga haskawa a wasanni.
Shirin 'Dadalin Fasahar Fina-Finai' a wannan karon ya tattauna da masu ruwa da tsaki a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, kan nasarar da suka samu ta samun kyautar katafaren fili daga gwamnatin jihar Kaduna.
A cikin shirin Duniyar fina-finai,za ku ji halin da yan fim suka samu kan su bayan mutuwar Sarkin Zazzau kamar yada Hawa Kabir ta samun zantawa da wasu dake ruwa da tsaki a wannan fani.
Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan lokaci ya cigaba da tattaunawa ne tare da Umar Yahya Malumfashi kan dalilan da suka janyo kalubalantar masu sana'ar fina-finai kan tarbiya.
Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon ya tattauna da Umar Yahya Malumfashi da aka fi sani da Bankaura, kan batutuwa daban daban da suka shafi masana'antar Kannywood, ciki har da zargin da ake yiwa wasu daga cikin 'yan masana'antar fina-finan da bata tarbiyar al'umma.
A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai' na wannan mako, Hauwa Kabir ta duba dalilan da suka janyo koma baya a kasuwar fina finan Hausa, da m sauran batutuwa.
Shirin 'Dandslin Fasahar Fina Finai' tare da Hauwa Kabir ya yi dubi daa yadda masu sana'ar fim a masana'antar Kannywood a Najeriya ke kiyaye dokar tazara a yayin daukar fim a lokacin annobar coronavirus.
'Rayuwa Kenan' sabon shiri ne dake duba yanayin zamantakewa tsakanin jama'a a garin Ratanga. An gudanar da shirin ne a Jamhuriyar Nijar wanda ke nazari kan sha'anin kiwon lafiya da kuma yadda auren wuri ke jefa kananan yara mata cikin halin ni 'yasu a kasashen Hausa.
Shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai' na wannan mako tare da Hauwa Kabir ya yi hira da Sanusi Oscar, babban daraktan Kannywood, tare da wasu batutuwa. A yi sauraro lafiya.
20 min
About Dandalin Fasahar Fina-finai
From the publisher's feed
Fili ne na musamman kan Fina-finai ta hanyar tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan fanni a duniya, Tare da wayar wa ma su sauraro kai da kara masu basira dangane da hikimar da Allah ya bai wa…
wasu ta fanin shirya fim ko tsara wasan kwaikwayo. Wanda ke zo maku a duk ranar Asabar da safe, tare da maimaici a ranar Lahadi da yamma.