'Rayuwa Kenan' sabon shiri ne dake duba yanayin zamantakewa tsakanin jama'a a garin Ratanga. An gudanar da shirin ne a Jamhuriyar Nijar wanda ke nazari kan sha'anin kiwon lafiya da kuma yadda auren wuri ke jefa kananan yara mata cikin halin ni 'yasu a kasashen hausa. Auren wurin na daya daga cikin abubuwan da ke haddasa mutuwar kananan yara mata musamman wajen haihuwa.

Rayuwa Kenan sabon shiri ne dake duba yanayin zamantakewa tsakanin jama'a a garin Ratanga. An gudanar da shirin ne a Jamhuriyar Nijar wanda ke nazari kan sha'anin kiwon lafiya da sauran batutuwa masu muhimmanci.

A cikin shirin dandalin fasahar Fina-finai Hawa Kabir ta jiyo ta bakin wasu daga cikin masu ruwa da tsaki a duniyar fina-finai a Najeriya dangane da wani sabon rikici da ya kuno kai da kuma ya shafi kudin auren Jawahd Ibro kamar dai yada zaku ji a cikin shirin.
Shirin dandalin fasahar fina-finai tare da Hauwa Kabir ya yi duba kan yadda fitattun masu ilmi ke sake bada gudunmawa wajen bunkasa harkokin fina-finan Hausa.
20 min
About Dandalin Fasahar Fina-finai
From the publisher's feed
Fili ne na musamman kan Fina-finai ta hanyar tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan fanni a duniya, Tare da wayar wa ma su sauraro kai da kara masu basira dangane da hikimar da Allah ya bai wa…
wasu ta fanin shirya fim ko tsara wasan kwaikwayo. Wanda ke zo maku a duk ranar Asabar da safe, tare da maimaici a ranar Lahadi da yamma.