Kida, Al'adu da Fina-Finai

Kida, Al'adu da Fina-Finai

By RFI Hausa
Download on the App Store

Kida, Al'adu da Fina-Finai episodes

  • Tunawa da shahararren mawakin Reggae Bob Marley
    A cikin shirin 'Kida da Al'adu' na wannan makon, Mohammane Salissou Hamissou ya mayar da hankali ne a kan bikin tunawa da shahararren mawakin Reggae, Robert Nesta Marley da aka fi sani da Bob Marley. Albarkacin wanna rana, shirin ya kawo rahoto, tattaunawa duk a kan marigayi Bob Marley. Akwai sauran abubuwa masu kayatarwa kunshe a shirin.
    21 min
  • Nafisa Abdullahi da Sarkin Waka sun janyo cece-ku-ce a Kannywood

    Shirin wannan mako ya zagaya masana'antun fina finai dabam dabam, inda a Kannywood, wato masana'antar fina finan Hausa ta Najeriya ya kawo labarin yadda kalaman da jaruma Nafisa Abdullahi ta y a kan 'yayan da ake haifa ba a san yadda za a yi da su ba' ya janyo cece kuce, bayan da Naziru Sarkin Waka  ya yi mata raddi.

    20 min
  • Halin da mawakiya Oumou Sangaré ke ciki

    Shirin Finafinai kadekade da Al'adu, ya dauko muku kadan daga cikin abubuwan da suka faru a KANNYWOOD.Mun kuma Tattauna da mawaki MUKTAR BANDANA game da wakar (Ramadana yana ban kwana). Sai kuma bangaren Al'adu tare daTauraruwar waka OUMOU SANGARE wacce zata saki sabon album mai suna Timbuktu  ranar 29 ga wata na Afrilu bayan ta dau lokaci bata saki wata wakarba tun bayan shekarar 2017."

    20 min
  • Will Smith ya shararawa mai gabatarwa mari yayin da ake bashi kyautar Oscar
    Daga cikin batutuwan da shirin Dandalin nishadi ya tattauna akai akwai yadda tauraron fina-finan Hollywood dake Amurka Will Smith ya lashe kyautar gwarzon jarumi na bana da yafi kowa nuna bajinta a matsayin acta, saboda rawar da ya taka a matsayin mahaifin fitattun 'yan wasan tennis na duniya Venus da Serena Williams a wani sabom fim da King Richard.
    21 min
  • Tasirin rungumar kasuwannin fina-finai na intanet a Kannywood
    Shirin 'Kida Da Al'adu' na wanna mako ya ya duba mahimmancin da dalilan rungumar kasuwannin fina-finai na intanet da masu shirya fina-finai a masana'antar Kannywood suka yi, tare da shiga shirya fina-finai masu dogon zango. Shirin ya kuma tattauna da shahararren mawakin Hausar nan, Aminu Ladan Alan Waka, wanda ya yi bayani a game da daukakarsa, musamman yadda aka yi ya samu sarauta daga sarakunan gargajiyar kasashen Hausa...Mohammane Salissou Hamissou ne ya shirya tare da gabatar da shirin...
    21 min

About Kida, Al'adu da Fina-Finai

From the publisher's feed

Shirin Al’adu, kida da fina-finai,  shiri ne da ke zo maku  a ranakun assabar  da kafe 5:30 na yamma, tare da maimaici da karfe 8:00 na safiyar ranar  Lahadi.Inda muke kawo ma…

More shows like Kida, Al'adu da Fina-Finai

Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

0 Listeners

Wasanni by RFI Hausa

Wasanni

0 Listeners

Mu Zagaya Duniya by RFI Hausa

Mu Zagaya Duniya

0 Listeners

Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa

Muhallinka Rayuwarka

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners