Fatawoyin Rahma
Asabar 27/12/1447 13/6/2026
Tare da Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON
Shimfida: Siyasar Yau
Tambayoyi da Amsoshi:
1. Hukuncin wanda ya manta zakiri a Sallah!
2. Hukuncin limamin da ya ja Sallah alhali bashi da alwala.
3. Hukuncin mai yin wasusi wani abu ya na zuba a gabansa.
4. Mutumin da ya yi himma samun kabbara harama na kwana arba’in amma sai ya na cikin sallah a kwana talatin sai farin ruwa ya fito masa; sallarsa ta baci, kuma ya rasa falalar wanda ya riski kwana arba’in ya na samun kabbara harama?
5. Macen da ta ga tsarki daf da faduwar rana, za ta iya taimama domin ka da lokacin sallah ya fita?
6. Dole mutum in zai fara kiran Sallah ya fara da Bismillah ko “A’uzu Billah..”?
7. Hukuncin fitar ruwa a jikin mace kafin zuwan jinin al’ada.
8. Hukuncin wanda yake yawan tunani da wasuwasi a Sallah.
9. Hukuncin yin Layya!
10. Hukuncin sanya Zobe ko mundaye da mata suke sawa a kafa?
11. Ana shafa jiki in an yi zikirin safiya da maraici?
12. Mutum zai iya cigaba da cin abinci ko da ya koshi domin samun Albarkar da ake cewa ama samu a karshen abinci
13. Ya hallata matafiyi yayi qasaru, ya kuma hada salloli da ake hada su kamar Azahar da La’asar , Magriba da Isha’i?
14. Menene Cava a Shariah
*Domin Samun karatukan Malam ku bibiyi wannan shafuka:*
Facebook: https://www.facebook.com/Drmuhdsaniumarmusa/
Twitter: https://twitter.com/DrMSaniR_Lemo
Instagram: https://www.instagram.com/drmsanirijiyarlemo
Telegram:https://t.me/drmsaniumar
YouTube: https://youtube.com/channel/UCa9nK0j55mr9PPhv4k3Wmbw
Website:http://www.drmsanirijiyarlemo.net
*Domin Sauke Manhajar Tafsirin Alƙur'ani :*
Android: https://play.google.com/store/apps/details?id=online.smartech.basayir.hausa
Apple : https://apps.apple.com/us/app/maanoni-da-shiriyar-alqurani/id6480479512
https://sanachannelstv.wuiltweb.com/
*Domin Tallafa wa Asusun Sautul Haq:*
Account Number: 0010885007
Taj Bank
Account Name: AL - IMAMUL BUKHARI CENTER FOR RESEARCH AND TRAN