
Sign up to save your podcasts
Or


Labarin matan Kantche na jihar Damagaram da ke tafiya yawan ci-rani zuwa kasashen Afirka domin matsin tattalin arziki.
Kashi na goma sha hudu na labarin Adarawan Jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar masu tafiya ci-rani ko diga. A yi saurare lafiya!
Shirin Ra'ayi Riga, Kowa Da Irin Tasa da yake zuwa kowane mako da karfe 8:30 agogon Najeriya da Nijar da Kamaru da Chadi.
A wannan makon an duba batun matsalar rashin tsaro ne a yankin arewa maso yamma na Najeriya inda wasu gwamnonin jihohi su ka kafa wasu dokoki da su ka ce za sudakile matsalolin satar mutane da daliban makaranta da ya zama tamkar ruwan dare gama duniya.
Kashi na goma sha hudu na labarin Adarawan Jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar masu tafiya ci-rani ko diga. A yi saurare lafiya!
Kashi na goma sha uku na labarin Adarawan Jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar masu tafiya ci-rani ko diga. A yi saurare lafiya!
Kashi na goma sha biyu na labarin Adarawan Jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar masu tafiya ci-rani ko diga. A yi saurare lafiya!
Kashi na goma sha daya na labarin Adarawan Jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar masu tafiya ci-rani ko diga. A yi saurare lafiya!
Kashi na goma na labarin Adarawan Jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar masu tafiya ci-rani ko diga. A yi saurare lafiya!
From the publisher's feed