Wannan ne kashi na farko na kayataccen labarin Adarawan jihar Tahoua na Jamhuriyar Nijar. Za kuji yadda suke barin gida, wato ƙasar Ader zuwa ƙasashe kamar Libya ko Libie da Najeriya da Cote d'Ivoire da Mali da Kamarou da sauransu domin neman na kai.