Sign up to save your podcasts
Or

Zargin da yan sanda ke yi Kwame da cewa akwai hannunsa a cikin harakar kama maigidansa farfesa Omar, ya sa aka kama Kwame. Sai daga bisani ne aka gano cewa baya da laifi, lokacin da wadanda suka sace Farfesan suka bukaci a basu kudin fansa kamin su sakesa.
Kwame ya kusanto Nathali saboda ita ma ta san gatanar….binciken Kwame ya kawo shi har a jami’ar Yamai ta kasar Nijar.
► EXERCICES(Pour faire les exercices, faites défiler les diapositives vers la droite ►►►)
► EXPLICATIONS
► DÉSIGNER ET INSISTER
Pour désigner quelqu’un ou insister sur la personne dont on parle, on utilise les pronoms :
Le verbe parler : Le policier parle à Kwamé.
Zargin da yan sanda ke yi Kwame da cewa akwai hannunsa a cikin harakar kama maigidansa farfesa Omar, ya sa aka kama Kwame. Sai daga bisani ne aka gano cewa baya da laifi, lokacin da wadanda suka sace Farfesan suka bukaci a basu kudin fansa kamin su sakesa.
Kwame ya kusanto Nathali saboda ita ma ta san gatanar….binciken Kwame ya kawo shi har a jami’ar Yamai ta kasar Nijar.
► EXERCICES(Pour faire les exercices, faites défiler les diapositives vers la droite ►►►)
► EXPLICATIONS
► LES PRONOMS PERSONNELS ET LES PARTIES DU CORPS
Les mots qui remplacent les noms de personnes ou d’objets sont appelés pronoms.
Les pronoms personnels
Parler de quelqu’un sans répéter son nom
Le verbe « avoir »
Les parties du corps
Kwame mai garka ne garin Gorom-Goron cikin kasar Burkina Faso. A gaban idonsa aka kama maigidansa Omar Seku. A cikin kokowar kama Omar har layarsa ta fadi.
Kwame ya tafi neman Omar, wanda ke aiki don ya mayar da hamada tsanwa. To wane ne ya kama shi.
Shin, wannan kamu da laya, suna da alaka da wannan gatana da goggon Kwame ta taba yi masa. “Saurari iska, Sahara c eke kuka. Tana son a mayar da ita tsanwa. Watarana, wani mutum zai zowa. Zai raya tsirai da itattuwa…”
► EXERCICES(Pour faire les exercices, faites défiler les diapositives vers la droite ►►►)
► EXPLICATIONS
► BIEN COMMUNIQUER / MASCULIN ET FÉMININ
En français, tous les noms ont un genre. L’article devant le nom indique le genre.
Pour les personnes
Pour les animaux
Pour les objets
Pour bien communiquer
Kwame mai garka ne garin Gorom-Goron cikin kasar Burkina Faso. A gaban idonsa aka kama maigidansa Omar Seku. A cikin kokowar kama Omar har layarsa ta fadi.
Kwame ya tafi neman Omar, wanda ke aiki don ya mayar da hamada tsanwa. To wane ne ya kama shi.
Shin, wannan kamu da laya, suna da alaka da wannan gatana da goggon Kwame ta taba yi masa. “Saurari iska, Sahara c eke kuka. Tana son a mayar da ita tsanwa. Watarana, wani mutum zai zowa. Zai raya tsirai da itattuwa…”
► EXERCICES(Pour faire les exercices, faites défiler les diapositives vers la droite ►►►)
► EXPLICATIONS
Dire l’heure : Il est…
Prendre rendez-vous : Rendez-vous à…
Dire la nationalité
Niger : Il est nigérien ; elle est nigérienne.
France : Il est français ; elle est française.
Afrique du Sud : Il est sud-africain ; elle est sud-africaine.
From the publisher's feed
wasan kwaikwayo na rediyo da aka kasa gida 25 cikin mintuna bakwai-bakwai a cikin harsuna biyu, don saurare a cikin Faransanci da kuma harshen gida, jigon labarin shine bin diddigi da matsalolin da…