Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 365 episodes available.
November 06, 2024Taba Ka Lashe 06.11.2024Shirin ya duba al'adar Masquerade, ko Basaje kamar yadda ake fassarawa, da ta kafu a yankin Kabilar Igbo a Najeriya....more10minPlay
October 29, 2024Taba Ka Lashe 29.10.2024Shirin ya duba fadi tashin da kungiyar Fudeco ke yi don ceto al'adun Fulani tare tabbatar da zaman lafiya a tsakaninsu da sauran al'umma...more10minPlay
October 09, 2024Taba Ka Lashe 09.10.2024Shirin ya duba takaddamar da ta barke a bikin cika shekaru 75 da fara bikin bajekolin litattafai na birnin Frankfurt na Jamus....more10minPlay
October 01, 2024Taba Ka Lashe: 25.09.2024Al'adar shan barasa na shekara-shekara a birnin Munich na Jamus...more10minPlay
September 24, 2024Taba Ka Lashe: 21.07.2021Shadi, dadaddiyar al'ada ce ta Fulani da aka fi amfani da ita wajen neman aure. Sai dai a yanzu al'amura sun sauya. Ko ya al'adar ta shadi take gudana a yanzu? Shirin Taba Ka Lashe....more10minPlay
September 24, 2024Taba Ka Lashe 24.09.2024Shirin ya duba yadda wakokin baka ke kasance kamar wani tubali na gina al’umma, wanda ta hanyarsa ne ake samun ilimi, tarbiyya da kuma bunkasar tattalin arziki....more10minPlay
September 17, 2024Taba Ka Lashe: 11.09.2024Shigowar zamani na neman kawar da maroka da sankira...more11minPlay
September 10, 2024Taba Ka Lashe. 03.09.2024Guda: Wata al'ada ce da ake yi ga sarakuna da kuma amare da angwaye yayin bukukuwa a Kasar Hausa. Ko kun san tasirin guda ga angwaye da ma amare? Shirin Taba Ka Lashe....more10minPlay
August 20, 2024Taba Ka Lashe: 14.08.2024Sha'irai mawakan Manzon Allah da Ahlil baitin gidansa da kuma waliyyai na karuwa a tsakanin matasa a Jamhuriyar Nijar....more10minPlay
August 13, 2024Taba Ka Lashe: 13.08.2024Shirin ya duba yadda 'yan Afirka ke gudanaar da addinansu da ibadansu a kasar Jamus inda suke da zama. Wai shin suna zuwa masallantai da majami'u?...more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 365 episodes available.