Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 372 episodes available.
September 26, 2023Taba Ka Lashe:26.09.2023Shirin ya duba muhimmancin tagwaye a lokacin aure a jihar Gaya ta Jamhuriyar Nijar, inda ake gayyatar 'yan biyu da ke a cikin gari da kewaye domin kawo gudurmuwa a wajen bikin 'yan biyu....more10minPlay
September 19, 2023Taba Ka Lashe:19.09.2023Shirin ya nufi masarautar Abzinawa ta yankin Zinder da ke Jamhuriyar Nijar don duba tarihi da kuma al'adun masarautar har ma da irin rawar da take takawa wajen sasanta rikice-rikice tsakanin al'umma....more10minPlay
September 12, 2023Taba Ka Lashe: (06.09.2023)Shirin na wannan lokaci, ya halarci bikin nunin fasahar zane-zane da fenti da rubuce-rubucen ayoyi ko surori da alamomi na tsayuwa ko wakafi ko kuma kowasula irinsa na farko da makarantar al-Kur'ani da take koyar da wannan darasi ta shirya a Kano....more10minPlay
September 05, 2023Taba Ka Lashe: Al'adun Igbo'Yan kabilan Igbo sun kasance a yankin kudu maso gabashin Najeriya kuma suna al'adu masu yawa....more10minPlay
August 29, 2023Taba Ka Lashe: 24.08.2023Shirin ya duba yadda Mata 'yan kabilar Kanuri ke ci gaba da rike al'adar nan ta cire takalmansu domin girmama maza...more10minPlay
August 08, 2023Taba Ka Lashe: 02.08.2023Shirin ya yi nazari kan yadda ske yin watsi da al'adun Hausawa na iyayen da kakanni a yayin bikin aure a Najeriya....more11minPlay
July 18, 2023Taba Ka LasheJihar Tahoua da ke Jamhuriyar Nijar ta yi rashin wata fittaciyar mawakiya....more10minPlay
June 27, 2023Taba Ka Lashe 27.06.2023Shirin ya duba yadda zumunci ya samu koma baya a kasar Hausa sabanin shekarun da suka gabata ba. A wancan lokaci, rike zumunci ya haifar da zaman lafiya da so da kauna da fahimtar juna da tausayin juna. Amma yanzu an iso wata gaba da al'amarin ya lalace. Me ya haifar da hakan? Ina mafita?...more10minPlay
June 06, 2023Taba Ka Lashe: 31.05.2023Shin ko kuna da masaniya kan wata al'ada da ake yi wa lakabi da "Tarkama"? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan wannan al'ada....more30minPlay
May 23, 2023Taba Ka Lashe: 17.05.2023Shirin ya yi nazari kan wasu daga cikin al'adun Tubawa....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 372 episodes available.