Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 372 episodes available.
November 15, 2022Taba Ka LasheTaba Ka Lashe: Kowace shekara a jihar Agadez da ke Jamhuriyar Nijar ana wani bikin Fulani...more10minPlay
November 01, 2022Taba Ka Lashe: 26.10.2022Al'adar cire guda ce daga cikin al'adun da aka san 'yan kabilar ta Fulani Boraroji da ita a yankunan da suka fi yawa na kasashen Afirka, Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan wannan al'ada....more10minPlay
October 25, 2022Taba Ka Lashe 19.10.2022Shirin ya duba yadda bikin Maulidi na bana ya gudana a kasashen Nijar da Najeriya....more10minPlay
October 18, 2022Taba ka Lashe 12.10.2022Shirin ya duba yadda zamani ya sauya tunanin al'ummar Hausawa da dama kan kyamar mahauta masu sana'ar sayar da nama da kuma auren 'ya'yansu....more10minPlay
September 27, 2022Taba ka Lashe 15.09.2022Saurari shirin don jin yadda miliyoyin al'umma 'yan kabilar Tubawa da suka warwatsu a kasashe da dama na Kudu da hamadar Sahara suka gudanar da bikin ranar Tubawa....more10minPlay
September 20, 2022Taba Ka Lashe: 14. 09. 2022Ko kun san abin kidan da ake kira da Kuntigi da ma su kanus makadan Kuntigin? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan kidan da makadan....more10minPlay
September 13, 2022Taba Ka Lashe: 07.09.2022Ko kun san cewa ana gudanar da babban taro da ke hada kan dukkannin majami'un addnin Kirista na fadin duniya duk shekara? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan wannan taro, musamman yadda mabiya addnin Kirista daga Najeriya da suka halarci taron suka nemi a tallafawa kasar da ke cikin halin rashin tabbas....more10minPlay
September 06, 2022Taba Ka Lashe: 31.08.2022Ko kun san akwai wasa tsakanin kaka da jika a kasar Hausa? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan wannan al'ada....more10minPlay
August 30, 2022Taba Ka Lashe: (24.08.2022)Ko kun san wasu malaman jami'a a Katsina sun koma sana'ar gado sakamakon yajin aikin kungiyra malaman jami'o'i ta kasar ASUU? Ku biyo mu domin jin wanda ya rungumi sana'arsa ta gado wato wanzanci....more10minPlay
August 23, 2022Taba Ka lashe: MakwabtakaZamani ya taho da abubuwa da dama, kuma wannan shirin ya fito da bambancin yanayin zamantakewar al'ummar Hausawa a can baya da kuma na wannan zamanin....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 372 episodes available.