Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 372 episodes available.
August 09, 2022Shirin Taba Ka Lashe kan kudin sharaShara wata al'ada ce da malam Bahaushe ya kirkira tare da dangantawa da lokacin kololuwa na ibada bayan da ya karbi addinin Muslunci....more10minPlay
July 12, 2022Taba Ka Lashe: 06.07.2022Shirin ya yi nazari kan kidan kalangu, ku biyo mu domin ku rausaya....more10minPlay
June 21, 2022Taba Ka Lashe: Sauye–sauyen zamani ga al’adar aure a kasar HausaShirin Taba Ka Lashe kan sauye–sauyen zamani ga al’adar aure a kasar Hausa...more10minPlay
June 14, 2022Taba Ka Lashe: 08.06.2022Shirin ya yi nazari kan yadda mutane musamman a kasar Hausa, ke yin adashi domin taimakon kansu....more10minPlay
May 31, 2022Taba Ka Lashe (25+26.05.2022)Kungiyar DRPC na daga cikin kungiyoyi a jihar Jigawa da ke fadi-tashi wajen ganin sun ciyar da fannin ilimi gaba a Najeriya....more10minPlay
May 24, 2022Taba Ka Lashe (18.05.2022)Shirin Taba Ka Lashe na wannan lokaci ya garzaya jihar Damagaram a Jamhuriyar Nijar, inda ya yi nazari kan al'adar maita....more10minPlay
May 10, 2022Taba Ka Lashe: Sallah a masarautar AbzinSaurari yadda aka gudanar da bikin Sallah karama a fadar sarkin Abzin na jihar Agadez. An shafe kwanaki uku ana bukukuwan al’adar da ke kayatar da jama’a....more10minPlay
May 03, 2022Taba Ka Lashe: Batun amfani da harshen gida a Jamhuriyar NijarShirin ya yada zango a birnin Agadez na Jamhuriyar Nijar inda muka duba batun yadda iyaye ke sakaci wajen koyar da yara harshen gida....more10minPlay
March 29, 2022Taba Ka Lahe: 23.03.2022Ko Kun san yadda al'adar tauri take, a Jamhuriyar Nijar musamman a birnin Damagaram? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari....more10minPlay
March 22, 2022Taba Ka Lashe 16.03.2022Al'adar bikin aure a kasar Guddirawa da ke jihar Bauchin Najeriya mai dumbin tarihi....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 372 episodes available.