Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 377 episodes available.
February 01, 2022Taba Ka Lashe: 26.01.2022Shirin na wannan lokaci ya ziyarci jihar Osun da ke Kudu maso Yammacin Najeriya, inda ya gano wani Masallaci da ya kwashe shekaru aru-aru....more10minPlay
January 18, 2022Jamhuriyar Nijar: Tarihin addinin KiristaTarihin addinin Kirista a Jamhuriyar Nijar a tsawon shekarun da suka gabata....more11minPlay
January 11, 2022Taba Ka Lashe: Nazari kan sabon salo na yin amfani da kafafen sadarwar zamani da mawakan Jamhuriyar Nijar ke yiNazari kan sabon salo na yin amfani da kafafen sadarwar zamani da mawakan Jamhuriyar Nijar ke yi wajen tallatawa ko sayar da wakokinsu...more10minPlay
January 04, 2022Taba Ka Lashe: 29.12.2021Ko kun san su wanene mafarauta da 'yan tauri da kuma yadda suke samun taurin? Ku saurari Shirin Taba Ka Lashe....more10minPlay
December 28, 2021Taba Ka Lashe: 22.12.2021Shirin ya duba yunkurin farfardo da wata sarautar gargajiya ta kabilar Abzinawa a garin Afess na jahar Agadez a Nijar....more11minPlay
December 21, 2021Taba Ka Lashe: 15.12.2021An gudanar da bikin nadin sababbin sarautu, a masarautar Hausawan Turai. Karin bayani cikin Taba Ka Lashe....more10minPlay
December 14, 2021Taba Ka Lashe: 08.11.2021Mata na taka muhimmiyar rawa, wajen magance rikice-rikicen kabilanci da na addinai da makamantansu. Shirin Taba Ka Lashe....more10minPlay
November 30, 2021Taba Ka Lashe: 24.11.2021Ko kun san yadda mabiya darikun Sufaye ke ziyara Kushewar Waliyai a Maroko? Shirin Taba Ka Lashe....more10minPlay
November 16, 2021Taba Ka LasheWurin da ake tsugune da daruruwan mata da ake zargi da aikata maita a wata cibiya ta musamman da ake wa lakabi da "Sansanin mayu” a arewacin Ghana....more10minPlay
November 02, 2021Taba Ka Lashe: 27.10.2021A duk ranakun 12 ga watan Rabi'ul Auwal na ko wacce shekara, al'ummar Musulmi a fadin duniya kan yi bukukuwan tunawa da ranar haihuwar Manzon Allah Annabi Muhammad (SAAW). A wannan shirin mun yi nazarin yadda aka gudanar da bukukuwan na bana a jihar Kano da ke Najeriya....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 377 episodes available.