Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 377 episodes available.
October 13, 2021Taba Ka Lashe: 06.10.2021Al'adar Cire tsakanin Fulani Bararoji inda ake cirén mace a duk lokacin bukin makiyaya kamar Cure Salé ko Bukin Lasar Gishiri, inda zarumi kafin rufe bukin kan yi amfani da asiri don ciren macen da ta burge shi ko da kuwa tana da aure. Sai dai wannan al'ada ta fara bacewa saboda shigowar addini....more10minPlay
September 28, 2021Taba Ka Lashe 22.09.2021Yadda zamani ke shirin gusar da al'adun gargajiyan jahar Gaya a jamhuriyar Nijar. Latsa kasa don jin cikakken shirin....more10minPlay
September 21, 2021Taba Ka Lashe: 15.09.2021Amfani da ahnnun hagu, halitta ce da daga Allah. Sai dai wasu na fuskantar kalubale sakamkon wasu al'adu da ma addinai. Ku saurari shirinmu na Taba Ka Lashe....more11minPlay
September 07, 2021Taba Ka Lashe: 01.09.2021Ko kun san yadda kabilar Igbo da ke yankin Kudu maso Gabashin Najeriya, ke bikin binne gawa? Shirin Taba Ka Lashe....more10minPlay
August 31, 2021Taba ka lashe 04.05.21Al'adar wasan kara a yankin Damagaram na Jamhuriyar Nijar wanda matasa ke yi a lokacin kaka bayan girbin amfani gona...more10minPlay
August 24, 2021Taba Ka Lashe: 11.08.21Ko kun san cewa akwai fadar Hauasawa har ma da sarkinsu a Turai? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan batun wannan sarauta....more11minPlay
August 10, 2021Taba Ka Lashe: 04.08.2021Ko kuna da masaniya kan yadda al'adar wasan kara ke gudana a jihar Damagaram da ke Jamhuriyar Nijar? Shirin Taba Ka Lashe...more10minPlay
July 20, 2021Taba ka Lashe 21.07.2021Al'adar Sharo na fulani wata dadaddiyyar al'ada ce mai muhimmanci ga fulani wacce tun shekaru masu yawa suke yin ta musamman domin hada aure tsakanin samari da yan mata....more10minPlay
July 13, 2021Taba Ka Lashe: 07.07.2021Ko kun san irin baiwar da aka yi ittifakin cewa 'yan tagwaye ko kuma 'yan biyu na da su a kasashen Hausa masu tarin al'adu? Shirin Taba Ka Lashe....more10minPlay
July 06, 2021Taba Ka Lashe: 30.o6.2021Jamhuriyar Nijar na fuskantar tarin matsaloli a fannin shirya fina-finai, sai dai tuni aka dauki mataki domin shawo kan wadannan matsaloli....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 377 episodes available.