Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 377 episodes available.
February 09, 2021Taba Ka Lashe: 03.02.2021Kabilar Yandang wata kabila ce da ke karamar hukumar Mayo-Blewa a jihar Adamawan Tarayyar Najeriya. Shirin Taba Ka Lashe ya leka domin kawo muku yadda annobar corona ta shafi yadda suke gudanar da bukukuwansu na al’ada a wannan shekarar....more10minPlay
February 02, 2021Taba Ka Lashe: 27.01.2021Shirin na wannan lokaci ya leka garin Barebari wato jihar Borno da ke Tarayyar Najeriya, domin jin yadda al'adar yi wa yara kaciya ko kuma shayi take a ga Kanuri....more10minPlay
January 19, 2021Taba Ka Lashe: 13.01.2021Ko kun san hanyoyin da za a bi wajen hada kan mabiya mabanbamtan addinai a Najeriya? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan wannan batu....more10minPlay
January 05, 2021Taba Ka Lashe: 23.12.2020A birnin Agadez na Jamhuriyar Nijar, hadakar kungiyoyin addinai sun bayar da horo ga sarakunan gargajiya da malamai da kuma mata dangane da kyautata zamantakewa a tsakanin al'umma domin a samun zaman lafiya. Ku saurari shirin Taba Ka Lashe....more10minPlay
December 28, 2020Taba Ka Lashe: 30.12.2020Yadda aka gudanar da bukukuwan Kirsimeti a kasar Ostireliya, a adaidai lokacin da duniya ke fama da bala'in annobar coronavirus....more10minPlay
December 22, 2020Taba Ka Lashe kan al'adun YarbawaYarbawa da ke yankin kudu maso yammacin Najeriya na daga cikin manyan kabilun Najeriya inda shirin ya duba yadda suke rike al'ada....more10minPlay
November 24, 2020Taba Ka Lashe: Al'adun auren AbzinawaAgadez tana daya daga cikin jihohin Jamhuriyar Nijar duba yada al’ada auren Abzinawa....more10minPlay
November 17, 2020Shirin Taba Ka Lashe kan aure a SenegalYanayin saukin aure a kasar Senegal da ke yammacin Afirka sakamakon matakan da malaman addini ke dauka....more10minPlay
November 03, 2020Taba Ka Lashe: 21.10.2020Ko kun san yadda ake gudanar da shagulgulan aure a Jamhuriyar Nijar da ke yankin yammacin Afirka? Ku saurari Shirin Taba Ka Lashe....more10minPlay
October 20, 2020Taba Ka Lashe: 14.10.2020Shirin ya yi nazari kan masarautar Zazzau da ke garin Zariya a jihar Kadunan Najeriya. Masarautar ta Zazzau dai na daga cikin masarautu masu dimbin tarihi a kasar Hausa....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 377 episodes available.