Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 373 episodes available.
September 01, 2020Taba Ka Lashe: 26.08.2020San'ar wanzanci dadaddiyar sana'a ce a kasar Hausa, shin wanne irin tasiri sana'ar ta wanzanci ke da shi ga al'adun Hausawa? Shirin Taba Ka Lashe....more10minPlay
August 18, 2020Taka Ka Lashe: 12.08.2020A cikin shirin za a ji cewar a karon farko a tarihi wani mawakin Abzinawa na kasar Nijar mai suna Alhousseini Mohamed Anivolla da kuma wani takwaransa mawaki kuma Injiniyan hada sauti na kasar Habasha mai suna Gurum Masama sun fidda faifan wakoki na hadin gwiwa da ya kunshi wakoki masu armashi....more10minPlay
August 10, 2020Taba Ka Lashe: 05.08.2020Al'ummar Gbagyi na zaman guda daga cikin kabilun da ke yankin Arewa maso Tsakiyar Najeriya. Ko wanne suna aka fi sanin wanna lkabila da shi?...more10minPlay
August 04, 2020Taba Ka Lashe: 29..07.2020A ranar Jumma'ar da ta gabata ne, alumar Musulmi a fadin duniya suka fara shagulgulan babbar Salla ko kuma Sallar layya. To sai dai a bana bikin ya zo ne daidai lokacin da duniya ke ci gaba da fama da annobar corona da ta janyo koma baya a bangarori dabam-dabam na rayuwa....more10minPlay
July 28, 2020Taba Ka Lashe: 22..07.2020Annobar cornavirus da ta addabi duniya, ta yi mummunan tasiri ga al'amura da dama ciki kuwa har a al'adu. Shun ko ya annobar ta shafi makada da mawakan gargajiya? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari a kai....more10minPlay
July 21, 2020Wariyar launin fata ga bakar fata a MarokoAn hana yin magana game da wariyar launin fata a Maroko. An kuma boye batun bakar fatan kasar dalilin haka ya sa ba a iya magana game da irin matsalolinsu na wariya wannan shi ne batun da shirin Taba Ka Lashe ya duba....more10minPlay
July 14, 2020Taba Ka Lashe: 08.07.2020Wanne irin abincin gargajiya na kasar Hausa kuka sani? Ya aka yi abincin gargajiya ke bacewa sannu a hankali a kasar Hausa? Ku biyo mu cikin Shirin Taba Ka Lashe....more10minPlay
July 07, 2020Nijar: Matsafa da al'adun gargajiyaA Jamhuriyar Nijar har yanzu matsafa magadan gargajiya na rike da wata al'adar da ake kira ''Tarkama'' da ke tattare da mamaki da ke zakulo masu aikata barna daga cikin al'umma, batun da shirin Taba Ka Lashe ya duba....more0minPlay
June 30, 2020Sauraro da kallo na barazana ga HausaAl'adar karance-karance ta ja baya a wannan zamanin musamman ma a tsakanin Hausawa ta la'akari da yadda mafi akasarin jama'a suka fi karkata zuwa ga kallo da sauraro. Wannan shi ne batun da shirin Taba ka Lashe ya duba....more10minPlay
June 23, 2020Wasan watan bakwai don rokon damina mai albarkaA Jamhuriyar Nijar a ko wace shekara a wannan lokaci na shigar damina ana gudanar da wasan watan bakwai domin samun saukar damina mai albarka da kuma rokon aljannun ruwa kar a samu ambaliyar ruwa da barna ko asarar rai sakamakon saukar ruwa mai yawa....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 373 episodes available.