Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
Shirin al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi dabam-dabam a duniya. Taba Ka Lashe shiri ne da ke duba batutuwan da suka shafi al'adu da zamantakewa tsakanin al'ummomi da mabiya addina... more
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 365 episodes available.
December 31, 2019Taba Ka Lashe 25.12.2019Shirin ya dubi irin yadda kasashen Afirka da suka hada da Najeriya da Nijar da Senegal suka rabauta da masallatai da makarantu da wasu kasashen musulmi irin su Saudiyya da Turkiyya da Iran suka samar. Wasu na ganin hakan wata hanya ce ta cusa wasu akidu. A saurari shirin don jin karin batutuwa....more10minPlay
December 24, 2019Taba Ka Lashe: 18.12. 2019Shirin na wannan karo ya duba batun tsarin tafiyar da ilimi a makarantun gwamnati da na masu zaman kansu a Jamus da kuma irin bambancin da ke da akwai a tsakaninsu da kuma wanda ke da akwai tsakanin Jamus da Afirka....more10minPlay
December 17, 2019Taba Ka Lashe: 11.12.2019Bikin wankan sarauta a garin Nobi da ke cikin jihar Tahoua a Jamhuriyar Nijar ga Basaraken al'ummar Abzinawa da ke a wannan gari. Bikin da ya samu halartar manyan baki a duk fadin jihar da ma wajenta....more10minPlay
December 10, 2019Shirin Taba Ka Lashe: 04.12.2019Shirinmu na Taba Ka Lashe ya mayar da hankali kan tatsuniyoyi da mafi aksari ake wa kananan yara....more10minPlay
November 05, 2019Taba Ka Lashe 30.10.2019Shirin ya duba ranar bikin baje kolin littattafai na duniya da aka saba yi kowace shekara a birnin Frankfurt na Jamus. Babban abin da bukin ke son cimma shi ne na kara bunkasa al’adu da inganta harkokin rubutu da karatu a duniya...more10minPlay
October 15, 2019Taba Ka Lashe 09.10.2019Shirin ya duba batun rufe wata makarantar Islamiya da rundunar 'yan sandan jihar Kaduna a Najeriya ta yi, bisa zargin cin zarafin daruruwan kananan yara da gana musu azaba da sunan ba su tarbiyya ta gari....more10minPlay
October 08, 2019Taba Ka Lashe 02.10.2019Sharuddan neman aure a masauratar Bahindi ta Bugudu a jihar Kebbi da ke arewacin Najeriya...more10minPlay
October 01, 2019Taba Ka Lashe: 25.09.2019Shirin ya duba bukin shekara-shekara na makiyaya wanda Jamhuriyar Nijar ta saba shiryawa a garin N'Gall na Jihar Agadez, bukin da aka fi sani da Sallar Lasar Gishiri....more10minPlay
September 17, 2019Taba Ka Lashe: 11.09.2019Matakin gwamnatin jihar Edo da ke Najeriya na inganta harkokin ilimi a makarantun gwamnati da ke fadin jihar....more10minPlay
September 03, 2019Taba Ka Lashe: 28.08.2019Shirin ya duba ranar harshen Hausa ta duniya da aka saba rayawa a ranar 26 ga watan Agustan kowace shekara....more10minPlay
FAQs about Taba Ka Lashe:How many episodes does Taba Ka Lashe have?The podcast currently has 365 episodes available.